iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Ministar ciniki ta kasar Canada Mary Ng ta yi Allah wadai da laifin wulakanta kur'ani mai tsarki da kuma cin zarafin masu ibada a wani masallaci da ke birnin Markham na kasar, ta kuma jaddada cewa wannan lamari ba shi da wani matsayi a cikin al'ummar kasar ta Canada.
Lambar Labari: 3488943    Ranar Watsawa : 2023/04/09

Tehran (IQNA) Kungiyar addinin musulunci mai suna Fitiyanul al-Islam of Nigeria (FIN) ta bayyana cewa tana shirin daukar wani shiri na kula da dubban marayu da suka rasa iyayensu a hare-haren ta'addanci daban-daban a kasar.
Lambar Labari: 3488340    Ranar Watsawa : 2022/12/15